LOADING

Cutar Shan Inna: Ana Buƙatar Allurar Riga Kafi Miliyan Ɗari Uku

      Sake samun ɓullar cutar shan inna a jihar Borno cikin kwanakin nan, yasa hukumomin kiwon lafiya dana bada agaji gudanar da allurar riga kafi a sansanonin ‘yan gudun hijira dake wasu jihohin arewa maso gabashin Najeriya.   An dai ɗora musabbabin…

FASALI

An Rantsar Da Hindatu Mai Shekaru 25, A Matsayin Shugabar Ƙaramar  Hukumar Argungu

An Rantsar Da Hindatu Mai Shekaru 25, A Matsayin Shugabar Ƙaramar Hukumar Argungu

  A ranar alhamis  data gabata ne Hindatu Umar Mai Zabo ta yi rantsuwar ɗaukar aiki a matsayin shugabar ƙaramar hukumar…

Farashin Shinkafa Ya Faɗi A Jihar Gombe

Farashin Shinkafa Ya Faɗi A Jihar Gombe

  Bincike ya nuna cewar sanadiyar shigowar sabuwar shinkafar da aka shuka a daminar bana kasuwa, ya kawo sauƙin ku…

Matan Da Rikicin Boko Haram Ya Hallaka Mazajensu Zasu Ci Gajiyar Tallafin Naira Miliyan 200

Matan Da Rikicin Boko Haram Ya Hallaka Mazajensu Zasu Ci Gajiyar Tallafin Naira Miliyan 200

        Mata da rikicin Boko Haram ya raba da mazajensu da marasa galihu dubu ɗari huɗu a jihar Adamawa ake…

Boko Haram Ta Kai Wani  Hari Ƙauyen Kwamjilari A Jihar Borno

Boko Haram Ta Kai Wani Hari Ƙauyen Kwamjilari A Jihar Borno

  Aƙalla mutane takwas suka rasu sanadiyar harin ba zata da mayaƙan Boko Haram suka kai a Cocin Kwamjilari…

Gwamnan Zamfara Ya Tsallake Yunƙurin Tsige Shi

Gwamnan Zamfara Ya Tsallake Yunƙurin Tsige Shi

  Gwamnan jihar Zamfara da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, Abdulaziz Yari ya tsallake yunƙurin tsige shi da majalisar…

Ko Wannan Bayanin Yayi Anfani:

4 votes, 4.5 avg. rating

Tura Ga Sauran Mutane